Vanilla Cookies.
You can cook Vanilla Cookies using 5 ingredients and 5 steps. Here is how you achieve that.
Ingredients of Vanilla Cookies
- It's 4 cups of flour.
- You need 1 cup of sugar.
- You need 1 of simas.
- Prepare 1 sachet of custard powder.
- Prepare 1 of ts of vanilla flavour.
Vanilla Cookies step by step
- Farko zaki hada sugar da simas dinki a bowl mai kyau kiyi mixing dinsu sai sunzama cream.
- Sai ki saka custard powder dinki da vanilla flavour dinki shima ki mixing dinsu sai ki kawo flour dinki a karshe kiyi mixing dinsu duka..
- Sai dauko baking pan dinki sai mulmula hadin cookies dinki kamar ball sai kisa plam dinki ki danna shi ya tabe sai kisaka fork kiyi design idan kuma kina da cookies cutter irin nawa yafi sauki sai ki yi dashi sai kijera a baking pan dinki..
- Sai ki saka oven dinki a 180°-200° ki saita timer dinki a 10-15mins.
- Sai kiyi serving da juice ko tea zaki iya sakawa yara ko mai gida a luchbox dinsu Dan tafiya dashi aci lfy..
Comments
Post a Comment